Tehran (IQNA) Addu'a tana daya daga cikin fitattun ra'ayoyi na addini wadanda ke bayyana alakar mahalicci da halitta wanda kuma aka bayyana shi a matsayin daya daga cikin muhimman ladubban watan Ramadan. Yin bitar nassin addu'o'in malaman addinin musulunci abu ne mai matukar burgewa.
Lambar Labari: 3487148 Ranar Watsawa : 2022/04/10